ABNA24 : Bayan kai harin jami’an agaji sun dauki wadanda aka kashe tare da wadanda su ka jikkata zuwa asibitin da ke kusa, yayin da kuma jami’an tsaro su ka fara gudanar da bincike.
Majiyar ‘ yan sandan sun ce an kai harin ne a kusa da gidan kurkuku da Louse, kuma na dasa bom din ne da kan wani babur.